Posts

AISHATUL HUMAIRAH

Image
https://whatsapp.com/channel/0029Vanj1jbDjiOjXkiile2rz Follow My WhatsApp channel  Follow my WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/IIKzwCAJAd61b7Ngw763L9 AISHATUL___HUMAIRAH        ..... Labarin Indo ..... ❤️πŸ’š❤️πŸ’š❤️πŸ’š❤️πŸ’š❤️πŸ’š❤️     =Na=   WALEEDAH MUHAMMAD             (AUNTYNMU) πŸ€πŸŒ·πŸŒΈπŸŒ·πŸ€πŸŒ·πŸŒΈπŸŒ·πŸ€πŸŒ·πŸŒΈπŸŒ·πŸ€πŸŒ·πŸŒΈπŸŒ·πŸ€ The Story of life childhood, Entertainment, And Love.  . SADAUKARWA GA YAN UWANA.      Kauyen wakaza dake garin dustinma karkashin katsina state, a yau kuma can naje domin dakko muku wani muhimmun labari, ku biyoni dan jin ina zamu kwana, mai rubutu taku MATAR UNCLE.  KAUYEN WAKAZA  KATSINA STATE 🌺1&2🌺 Tafe take rungume da allo a hannunta, da ka ganta kasan daga makaranta ta dawo,cikin tsakar rana take tafiya yayin da kafarta ko takalmi babu, tayi wani bututu da jikinta,can nesa kadan naga tana wangale baki tare da bude baki tana fadin "Salame Salame, wadda aka kir...